Recipe: Tasty #iftarrecipecontest. Soyayyar doya da kwai

#iftarrecipecontest. Soyayyar doya da kwai.

#iftarrecipecontest. Soyayyar doya da kwai You can have #iftarrecipecontest. Soyayyar doya da kwai using 8 ingredients and 4 steps. Here is how you cook that.

Ingredients of #iftarrecipecontest. Soyayyar doya da kwai

  1. It's of Doya.
  2. It's of Kwai.
  3. Prepare of Tarugu.
  4. Prepare of Tattasai.
  5. It's of Albasa.
  6. It's of Maggi.
  7. Prepare of Gishiri.
  8. Prepare of Oil.

#iftarrecipecontest. Soyayyar doya da kwai instructions

  1. Da farko zaki fere doyarki sai ki yankata da dan fadi sai ki wanke kisa a tafasa kisa gishiri kadan kirufe.
  2. Kibata lokaci kadan ta tafasa idan ta tafasa kisaka abin tsane ruwa saiki tsane ki ajeta gefe ki fasa kwai kisa kayan jajjagen ki da Maggi ki kada sosai.
  3. Kinsan kafin ki buga kwai zaki aza mai a kwanon suya kafin kigama buga Kwan yayi zafi sai kidauko doyarki kidinga sakawa a cikin ruwan kwai din kina fitarwa kisa a cikin ruwan man soya idan yayi zakiga yafara yin brown sai ki juya dayan gefen shima zaiyi brown din.
  4. Sai kifitar kisa cikin abin tsane mai idan man ya tsane kisaka a faranti ko kula zaki iya ci haka nan kuma zaki iyaci da kunu ko tea aci dadi lafiya.

Comments

Popular posts from this blog

Recipe: Perfect Reverse chocolate chip cookie

How to Cook Delicious Whole Wheat Apricot Cranberry Biscotti

Recipe: Yummy Avo toast with spinach, feta and salmon